All
Search
Images
Videos
Shorts
Maps
News
More
Shopping
Flights
Travel
Notebook
Report an inappropriate content
Please select one of the options below.
Not Relevant
Offensive
Adult
Child Sexual Abuse
BBC
Hausa Service Live Today
BBC
Hausa
BBC
Africa News On Weediquit
BBC
Hausa Labaran Duniya
Labarina Season 14 Episode 3
BBC
Hausa Com
BBC
Hausa Labaran Duniya Yanzu Yanzu
Elen Million Waka Waka
BBC
BBC
Ghana News
Labarina Season 13 Episode 14
Hausa
Labarai
BBC
Lad
Watashida
BBC
Africa Ghana
Bbchawsa
Labarina
Legit Hausa
Kuma
Bello Turji
Turji
Video Gawar Buhari
Bello Turji Song
Length
All
Short (less than 5 minutes)
Medium (5-20 minutes)
Long (more than 20 minutes)
Date
All
Past 24 hours
Past week
Past month
Past year
Resolution
All
Lower than 360p
360p or higher
480p or higher
720p or higher
1080p or higher
Source
All
Dailymotion
Vimeo
Metacafe
Hulu
VEVO
Myspace
MTV
CBS
Fox
CNN
MSN
Price
All
Free
Paid
Clear filters
SafeSearch:
Moderate
Strict
Moderate (default)
Off
Filter
BBC
Hausa Service Live Today
BBC
Hausa
BBC
Africa News On Weediquit
BBC
Hausa Labaran Duniya
Labarina Season 14 Episode 3
BBC
Hausa Com
BBC
Hausa Labaran Duniya Yanzu Yanzu
Elen Million Waka Waka
BBC
BBC
Ghana News
Labarina Season 13 Episode 14
Hausa
Labarai
BBC
Lad
Watashida
BBC
Africa Ghana
Bbchawsa
Labarina
Legit Hausa
Kuma
Bello Turji
Turji
Video Gawar Buhari
Bello Turji Song
4:33
Hadakar jami’an tsaro a jihar Kano ta gudanar da taron manema labarai don fayyace matsayarta a tirka-tirkar masarautar Kano. | BBC Hausa
149.7K views
May 25, 2024
Facebook
BBC Hausa
0:25
Samu ƙarin labarai daga BBC, duk a wuri ɗaya wato bbc.com/Hausa. Aikin Jaridar da ba ya shayin tambayoyi masu tsauri. Batutuwan da ke tashe. Rahotannin bidiyo masu zurfafa fahimta don ƙara ilimi. https://go.bbc.in/3jnzvn | BBC Hausa
110.1K views
2 months ago
Facebook
BBC Hausa
3:08
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kebbi Yakubu Ahmed ya ce an kashe mutum ɗaya yayin yunƙurin wawashe kayan abinci a motar Gidauniyar Dangote ranar Litinin. | BBC Hausa
18.2K views
Apr 1, 2024
Facebook
BBC Hausa
Labaran Duniya - BBC News Hausa
Jan 28, 2010
bbc.com
9:33
Jami'an watsa labarai na fadar shugaban Nigeria sun kaiwa shugaba Muhammad Buhari ziyara a London inda ya ke jinya. Haruna Shehu Marabar Jos ya tattauna da Garba Shehu kan ziyarar. | BBC Hausa
97.6K views
Aug 12, 2017
Facebook
BBC Hausa
3:32
Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin labarai, Abdulaziz Abdulaziz ya shaida wa BBC cewa a shirye Gwamnatin Tarayya take wajen bai wa sojoji ƙwarin gwiwa domin yin nasara a yaƙinsu da ƴan bindiga a ƙasar. | BBC Hausa
37.7K views
May 4, 2025
Facebook
BBC Hausa
9:45
Labarin 'Maryama' na ɗaya daga cikin labarai 12 da suka cancanci yabo a gasar Hikayata ta 2023. An gina shi ne a kan wata matar da iyayenta suka zuga ta ɓoye cutar da take ɗauke da ita ga mijin da za ta aura, kafin daga baya mijin ya gano. | BBC Hausa
19.1K views
Feb 19, 2024
Facebook
BBC Hausa
2:22
Ministan yaɗa labarai a Najeriya Mohammed Idris ya yi bayani kan ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin ƴan ta’adda, inda ya ce ba za su yarda a ci gaba da sace mutane a kasar ba. Ministan ya kuma tattauna kan batun zargin sauya dokar harajin da majalisa ta amince da ita tun farko. 🎥 - Ahmad Kabo/Fatawul Mohammed | BBC Hausa
146.2K views
4 months ago
Facebook
BBC Hausa
3:33
Daraktan yaɗa labarai na jam'iyyar ta APC, Bala Ibrahim, ya bayyana wa BBC babban dalilin da Ganduje ya bayar na yin murabus, da kuma yadda suka maye gurbinsa a yanzu, har da ma shirye-shiryensu na zaɓen sabon shugaba a watan Disamba. | BBC Hausa
202.4K views
10 months ago
Facebook
BBC Hausa
3:19
Wannan ne Labarin Mairamu na Fatima Kabir, wanda yake cikin labarai 12 da suka cancanci yabo a Gasar Hikayata 2023. | BBC Hausa
32.5K views
Jan 21, 2024
Facebook
BBC Hausa
1:13
Yadda aka gudanar da bikin bayyana gwarzon gasar rubutun gajerun labarai ta matasa a Kano wadda hukumar tace fina-finai da ɗab'i ta jihar ta shirya. | BBC Hausa
15.5K views
Dec 31, 2024
Facebook
BBC Hausa
1:43
Malam Garba Shehu, babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai na shugaban Najeriya, ya yi mana karin bayani kan dalilin da ya sa aka dakatar da Shugabar hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa a Najeriya (NPA), Hadiza Bala Usman daga mukaminta. Hoto daga NPA | BBC Hausa
294.8K views
May 7, 2021
Facebook
BBC Hausa
Labaran Talabijin - 24/03/2023 GMT - BBC News Hausa - BBC News Hausa
Mar 24, 2023
bbc.com
4:01
Gwamna Matawalle ya shaida wa BBC hanyoyin da aka bi wajen ceto yaran makarantar Kankara. | BBC Hausa
440.2K views
Dec 18, 2020
Facebook
BBC Hausa
2:23
BBC ta kai ziyara Kankara a jihar Katsina, inda wasu mahara suka sace dalibai a makaranta a daren Juma’ar da ta gabata. | BBC Hausa
93.5K views
Dec 14, 2020
Facebook
BBC Hausa
1:31
Yadda za ku shiga shafin BBC Hausa na intanet don karanta labaranmu a wayoyinku, idan da manhajar Opera Mini kuke amfani. | BBC Hausa
194.7K views
Feb 17, 2021
Facebook
BBC Hausa
11:02
A tattaunawarsa da BBC, Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya yi iƙirarin cewa yana kan bakarsa na shiga cikin daji don yaƙar ƴan bindiga. | BBC Hausa
1.1M views
Oct 19, 2023
Facebook
BBC Hausa
3:28
Saurari hirar da BBC ta yi da Sanata Dino Melaye, inda ya ce shi bai taba daukar ko da sisin kwabo ba na gwamnati. bbc.com/hausa/labarai-43589975 | BBC Hausa
405.4K views
Mar 30, 2018
Facebook
BBC Hausa
1:02
An nuna wa BBC yanayin Gaza karon farko tun bayan da yarjejeniyar tsagaita wuta ta soma aiki. Isra’ila ta kai wata tawagar manema labarai, har da BBC zuwa wani yanki na Zirin da sojojin Isra’ilar suka mamaye. Ga halin da Gaza ke ciki. Tace hoto - Abba Auwalu | BBC Hausa
54.6K views
6 months ago
Facebook
BBC Hausa
3:00
Wani dattijon arewacin Najeriya Dr Junaidu Muhammad ya shaida wa BBC cewa Shugaba Muhammadu Buhari bai san halascin dimokradiyya ba, shi ya sa 'yan kungiyar IPOB ba za su daina fafutikar neman raba kasar ba. Ku latsa hoton da ke kasa don sauraron cikakkiyar hirarsa da BBC. bbc.com/hausa/labarai-41296281 | BBC Hausa
21.6K views
Sep 19, 2017
Facebook
BBC Hausa
3:38
Tasirin waka a siyasar Najeriya. | BBC Hausa
864K views
Jun 29, 2022
Facebook
BBC Hausa
0:58
Za a kai Abduljabbar asibitin kwakwalwa https://www.bbc.com/hausa/labarai-58419155 | BBC Hausa
189K views
Sep 2, 2021
Facebook
BBC Hausa
7:33
Yayin da Bola Tinubu ke cika shekara biyu da zama shugaban ƙasar Najeriya, BBC ta zanta da ministan yaɗa labarai, Mohammed Idris kan abubuwan da gwamnatin ta cimma a cikin shekarun. Idris ya kuma mayar da martani ga masu iƙrarin cewa tsaro ya ƙara taɓarɓarewa a Najeriya yayin mulkin Tinubu. | BBC Hausa
72.8K views
11 months ago
Facebook
BBC Hausa
6:13
Daga Bakin Mai Ita tare da Momi Gombe | BBC Hausa
3.4M views
Mar 31, 2022
Facebook
BBC Hausa
2:30
Ga manyan abubuwan da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya faɗa wa manema labarai kan ƙoƙarinsa na bincike kan takardun karatun shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu. | BBC Hausa
183.4K views
Oct 5, 2023
Facebook
BBC Hausa
4:56
Saurari yadda tarihin harshen Hausa yake kafin zuwan addinin Musulunci daga bakin Farfesa Ibrahim Malumfashi na Jami'ar jihar Kaduna. bbchausa.com | BBC Hausa
65.8K views
Mar 27, 2018
Facebook
BBC Hausa
2:06
An fara zaben shugabannin jam‘iyyar PDP a dandalin Eagle Square a Abuja | BBC Hausa
78.8K views
Oct 30, 2021
Facebook
BBC Hausa
5:21
Ko kun san yadda ya kamata mutum ya ɗauki azumin watan Ramadan, da kuma yadda halayyar mai azumin za ta zama? Sheikh Idris Yunus ya yi mana bayani dangane da hakan. 📸 - Abba Auwalu | BBC Hausa
169.1K views
Mar 1, 2025
Facebook
BBC Hausa
9:13
Wannan ne Labarin Duniyar Mafarkina na Sumayya Abdulkadir Takori, wanda yake cikin labarai 12 da suka cancanci yabo a Gasar Hikayata 2023. | BBC Hausa
13.8K views
Jan 28, 2024
Facebook
BBC Hausa
4:53
Saurari labarin Sunanmu Daya na Sakina Lawal wanda ya zo na biyu a gasar Hikayata ta bana. Don jin cikakken labarin latsa nan: bbc.com/hausa/labarai-46138674 | BBC Hausa
10.8K views
Nov 12, 2018
Facebook
BBC Hausa
See more
More like this
Feedback