Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya ...
A jiya Laraba aka tsinci gawar jarumin masana’antar shirya fina-finan Amurka Gene Hackman a gafen ta matarsa a gidansu.
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
A wani mataki na nuna goyon baya, masoyansa sun taru a kofar shiga ginin majalisar, sun rera wakoki da jinjina ga dan ...
Yan sanda sun tabbatar da sace dalibai mata daga jami’ar tarayya ta Joseph Tarka da ke Makurdi, wacce a baya ake kira da jami ...
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan halin da tsofaffin jami'an hukumar gidan gyara hali suka shiga, ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan ...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sha yabo da caccaka a yayin da ya jagoranci taron majalisar koli na jam’iyyarsa ta APC ...
Hare-haren wata shaida ce ga karin wahalar da dakarun Ukraine ke sha a hannun rundunar sojin Rasha wacce ta ninkasu kudi da ...
Ukraine da Amurka sun cimma matsaya kan tsarin kulla yarjejeniyar tattalin arziki mai fadi da za ta hada da samun damar ...