A jiya Laraba aka tsinci gawar jarumin masana’antar shirya fina-finan Amurka Gene Hackman a gafen ta matarsa a gidansu.
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
A wani mataki na nuna goyon baya, masoyansa sun taru a kofar shiga ginin majalisar, sun rera wakoki da jinjina ga dan ...
Yan sanda sun tabbatar da sace dalibai mata daga jami’ar tarayya ta Joseph Tarka da ke Makurdi, wacce a baya ake kira da jami ...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sha yabo da caccaka a yayin da ya jagoranci taron majalisar koli na jam’iyyarsa ta APC ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan ...
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan halin da tsofaffin jami'an hukumar gidan gyara hali suka shiga, ...
Harin RSF a kan jihohin Al-Kadaris da Al-Khelwat dake gabar kogin Nilu - masu tazarar kimanin kilomita 90 daga babban birnin ...
A ranar Juma’a ne ‘yan tawayen M23 a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyar Congo suka shiga birnin Bukavu mafi girma na biyu a ...
Babbar kotun ta ci Rubiales tarar 10, 800 (kwatankwacin dala 11, 300) sai dai ta wanke shi daga zargin tursasawa akan zargin ...