A yau Juma'a rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a Saudiyya. Hukumomi sun umurci a fara azumi daga gobe ...
Shugabn Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kudirin kasafin 2025 na naira tiriliyan 54.99 zuwa doka. Tinubu ya rattaba ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya ...
A jiya Laraba aka tsinci gawar jarumin masana’antar shirya fina-finan Amurka Gene Hackman a gafen ta matarsa a gidansu.
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan ...
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan halin da tsofaffin jami'an hukumar gidan gyara hali suka shiga, ...
Jami’ai sun ce sojojin Sudan a ranar Lahadi sun yi nasara a kawo karshen kawanya ta sama da shekara guda a kan muhimmin ...
Harin RSF a kan jihohin Al-Kadaris da Al-Khelwat dake gabar kogin Nilu - masu tazarar kimanin kilomita 90 daga babban birnin ...
Babbar kotun ta ci Rubiales tarar 10, 800 (kwatankwacin dala 11, 300) sai dai ta wanke shi daga zargin tursasawa akan zargin ...
Shekaru 32 bayan daya soke zaben shugaban kasa na 12 ga watan Yunin 1993 mai ciki da cece kuce, a karon farko tsohon shugaban ...