Zuciya mai lafiya na da matuƙar muhimmanci wajen tabbatar da cewa jikin mutum yana aiki yadda ya kamata. Zuciya na harba jini domin kai iskar oxygen da muhimman sinadarai zuwa sassan jiki. Hukumar ...
Ƴaƴan cashew wasu na'ukan abinci ne dangin gyaɗa da ake samu daga cikin cikin cashew. Suna cikin rukunin ƴaƴan itatuwa da ake kira a nazarin kimiyyar tsirrai da Anacardiaceae, kamar su mangoro da ...